Monday, August 20, 2007

Baiwar Allah Maryam Hiyana an yaba maki

Kada ki damu da abin da ya fara dangane da wannan hoton video naki da ya shiga duniya. Duk daya ne da wadda ta aje shege cikin gida ko cikin unguwa, Maryam naki bai kai na wadda ta aje shege cikin gida.

Maryam Hiyana ki kyauta, muna tare da ke

Ai abun kunya ba kanki farau ba, kuma duk mai hankali ya san wannan abu da ya faru kure ne. Dan haka da Allah kada ki damu kan ki, kuma masu cewa film ne akayi dan a yada ma duniya to karya sukeyi. Domin duk mai hankali idan ya kalli abin da ke ciki da bayanin da akayi zai san cewa wani abu ne na kuskure ba dan a sa ya siga duniya ba.